Rayuwa Lyrics
Rayuwa Lyrics by YOUNG STONG
Mamata tayi magana rayuwanan
Babana yayl maaganan rayuwanan
Shaye shaye yayi yawa a rayuwanan
Kisan kai yayl yawa a rayuwanan
Sace sace yayl yawa a rayuwanan
Talacui yayi yawa yayl yawa a rayuwanan
Rayuwanan rayuwanan abin soro ne
Rayuwanan rayuwanan abin soro ne
Rayuwa sal mu blta a sanu
Dlg inda muka kalta cen zata kalmu
Ni true worshiper nace mu glara
Shaye shaye nan dan Allah mu glara
Kisan kal dan Allah mu glara
Sace sace dan Allah mu glara
Rayuwanan rayuwanan abin soro ne
Rayuwanan rayuwanan abin soro ne
Rayuwanan rayuwanan abin soro ne
Rayuwanan rayuwanan abin soro ne
Watch Video
About Rayuwa
More YOUNG STONG Lyrics
Comments ( 2 )
❤️ ❤️ ❤️
Ok
You May also Like
Get Afrika Lyrics Mobile App
About AfrikaLyrics
Follow Afrika Lyrics
© 2024, We Tell Africa Group Sarl