Dabanne Lyrics
Dabanne Lyrics by NAMENJ
Masoyiya ya kike
Burin samunki Nake
Wallahi da gaske nake
Ba Karya ba
Hadizatu Ya kike
Kaunarki ni Nake
Alkawari zana rike
Ba wasa Ba
Ba duka aka taru aka zama daya ba
Yan yatsunki ki duba ba daya ba
Saurari Batuna kece ta daya
Ki gane mannufata babu karya
Wallahi Ni Ni
Halina ta dabanne
Soyayya ta dabanne
Acikin maza
Wallahi Ni Ni
Hali Na dabanne
Soyayya ta dabanne
Acikin maza
Bazan miki halin
Da Na ga Dama ba
Bazan miki halin
Da Na ga Dama ba
Bazan miki halin
Da Na ga Dama ba
Bazan miki halin
Da Na ga Dama Ba
Ki gwada ni dan ki gane
Cewa ko ni naki ne
Ni ba irin su bane
Ni mai tausayi ne
Ni Mai so da gaskia ne
Mai rike amana ne
Mai saki dariya ne
Fatana ni ki gane
Ba duka aka taru aka zama daya ba
Yan yatsunki ki duba ba daya ba
Saurari Batuna kece ta daya
Ki gane a manufata babu karya
Wallahi Ni Ni
Halina ta dabanne
Soyayya ta dabanne
Acikin maza
Wallahi Ni Ni
Hali Na dabanne
Soyayya ta dabanne
Acikin maza
Bazan miki halin
Da Na ga Dama ba
Bazan miki halin
Da Na ga Dama ba
Bazan miki halin
Da Na ga Dama ba
Bazan miki halin
Da Na ga Dama Ba
Watch Video
About Dabanne
More NAMENJ Lyrics
Comments ( 0 )
No Comment yet
Get Afrika Lyrics Mobile App
About AfrikaLyrics
Follow Afrika Lyrics
© 2025, We Tell Africa Group Sarl