Paroles de Duniya
Paroles de Duniya Par DI'JA
A duniya sai kai, yaro
A duniya sai kai
Duk fadin duniya sai kai, yaro
Duniya sai kai
Duk fadin duniya sai kai, yaro
A duniya sai kai
YARO duk fadin duniya sai kai, yaro
Duk fadin duniya sai kai
See the colours of love
That are Stars in the sky
That’ll Show all the way
For you and I
Many reasons why
I call you divine
See I love you love you so
That I can’t deny
Ga kudi ga lahiya, ehh ohh
Yaro mai hankali, ehh ohh
Ga kudi ga lahiya, ehh ohh
Yaro mai ji dani, ehh ohh
Ga kudi ga lahiya, ehh ohh
Ni ma ina ji da kai, ehh ohh
Ga kudi ga lahiya, ehh ohh
Oh it’s you and me, ehh ohh
A duniya sai kai, yaro
A duniya sai kai
Duk fadin duniya sai kai, yaro
Duniya sai kai
Duk fadin duniya sai kai yaro (sai ke)
A duniya sai kai
duk fadin duniya sai kai, yaro
Duk fadin duniya sai kai
Ya masoyiyata ke dai ce zinyari
Duk fadin duniyar nan ba Kamar ki gimbiya
Ke ce Adebiya
Me wanke zuciya
Dare da safiya kina kyau da kwaliya
Me tarbiya (ehh…)
Mallaki zuciya, ehh ooo
Mu zauna lafiya, ehh ooo
Ni da tawa sarauniya, ehh ooo
Ni ma ina ji dake, ehh ooo
Ke ma kina ji da ni, ehh ooo
Duk fadin duniya ba kamar ki gimbiya
Ehh ooo
A duniya sai kai, yaro
A duniya sai kai (ni ma sai ke)
Duk fadin duniya sai kai, yaro
Duniya sai kai (ni ma sai ke)
Duk fadin duniya sai kai, yaro
A duniya sai kai
Duk fadin duniya sai kai, yaro
duniya sai kai
See the colours of love
There are Stars in the sky
That’ll Show all the way
For you and I
Many reasons why
I call you divine
See I love you love you so
That I can’t deny
Ecouter
A Propos de "Duniya"
Plus de Lyrics de DI'JA
Commentaires ( 0 )
Aucun commentaire pour l'instant
Vous aimeriez sûrement
Essayez l'application Mobile
A propos de AfrikaLyrics
Suivre Afrika Lyrics
© 2025, We Tell Africa Group Sarl