Paroles de The Heist Skit
Paroles de The Heist Skit Par DJ AB
Yauwa, rataye ta
Oga zan iya daukan hulan nan
Yi shiru, yi shiru
Kaai, toh me zamu dauka
Ga jakan mugu,wannan
Dauke ta, dauke ta, kai
Ah karka taba shi zai tashi
Toh iga
Yauwa
Komai na ciki
Oga jakan da nauyi fa
Toh mu ware
Mu bar nan, mu bar nan da sauri
Mu dau motan ne
Kai fa wawa ne
Ko mu hau mashin
Zan ahhh
Oga me na ma
Mtsew, wuce muje
Allah ya isa
Wawa kawai
See you can take my computer
You can take my hard disk
You can take my ideas, my bag, my money
Kai komai ma
But there’s one thing you can’t take away from me
My fried chicken
Ha ha ha
Okay okay tsaya
I wanted to say consistency
Erhl, no, wait
Consistency yeah
Ecouter
A Propos de "The Heist Skit"
Plus de Lyrics de DJ AB
Commentaires ( 0 )
Aucun commentaire pour l'instant
Vous aimeriez sûrement
Essayez l'application Mobile
A propos de AfrikaLyrics
Suivre Afrika Lyrics
© 2025, We Tell Africa Group Sarl