Mai Taimako Na Lyrics by SOLOMON LANGE


Ko cikin duhu, ko cikin dare
Bazanji tsoro ba, mai ceto
Oh ya Yesu, Masoyina
Ko a tudu, ko cikin kwari
Kana tare da ni
Eh… Masoyina
Ko cikin Yaki
Bazaka yashe ni ba
Masoyinam Eh… Masoyina
Ai na kira Sunan ka
You heard my voice, And you Lifted my Head
Eh… Masoyina

[CHORUS]
Mai Taimako na, mai Taimako na!
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji soro ba
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji kunya ba
Mai Taimako na, mai Taimako na
Mai Taimako na, mai Taimako na!
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji soro ba
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji kunya ba
Mai Taimako na, mai Taimako na

Ko cikin duhu, ko cikin dare
Bazanji tsoro ba, mai ceto
Eh… Masoyina
Ko cinki yaki, ko cikin yunwa
Bazaka yashe ni ba, ya Yesu
Eh… Masoyina
Kai ka fanshe ni
Daga aikin duhu Masoyina
Ai Kaine mai Fansata
Duk wanda ya kira Sunanka
Bazayaji kunyaba Masoyina
Ai kaine Masoyinmu

[CHORUS]
Mai Taimako na, mai Taimako na!
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji soro ba
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji kunya ba
Mai Taimako na, mai Taimako na
Mai Taimako na, mai Taimako na!
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji soro ba
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji kunya ba
Mai Taimako na, mai Taimako na

Bazan ji tsoro ba
Mai Taimako na
Bazan ji soro ba
Kai ne mai Taimako na

[CHORUS]
Mai Taimako na, mai Taimako na!
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji soro ba
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji kunya ba
Mai Taimako na, mai Taimako na
Mai Taimako na, mai Taimako na!
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji soro ba
Mai Taimako na, mai Taimako na
Bazan ji kunya ba
Mai Taimako na, mai Taimako na

Watch Video

About Mai Taimako Na

Album : Mai Taimako Na (Single)
Release Year : 2020
Added By : Farida
Published : Aug 19 , 2020

More SOLOMON LANGE Lyrics

SOLOMON LANGE
SOLOMON LANGE
SOLOMON LANGE
SOLOMON LANGE

Comments ( 0 )

No Comment yetAbout AfrikaLyrics

Afrika Lyrics is the most diverse collection of African song lyrics and translations. Afrika Lyrics provides music lyrics from over 30 African countries and lyrics translations from over 10 African Languages into English and French

Follow Afrika Lyrics

© 2024, We Tell Africa Group Sarl