MR SAK  Muyi Addu'a cover image

Muyi Addu'a Lyrics

Muyi Addu'a Lyrics by MR SAK

[INTRO]
Yeeaa! This is a song of prayer calling on all Believers all over the world
to always pray to God cos only Him got solutions to all our problems
[CHORUS]
Mu yi addu’a (Let us pray)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Yan’uwa mu yi addu’a (Brethren let us pray)
Lalle zamuyi nasara (We will certainly win)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Yan’uwa mu yi addu’a (Brethren let us pray)
Lalle zamuyi nasara (We will certainly win)
[VERSE 1]
Mu tuna da labarin Bitrus a cikin kurkuku (Remember the story of Peter in prison)
Ikilisiya tayi addu’a domin sa (The Church prayed for him)
A karshe kuwa tayi nasara (In the end it was victorious)
Sai mu tuna da labarin Paul da shi Silas a kurkuku
(Remember the story of Paul and Silas in prison)
Suma sunyi addu’a (They also prayed)
A karshe kuwa sunyi nasara (In the end they were victorious)
Mu tuna da labarin Hannatu ita Hannah da babu haifuwa
(Remember the story of Hannah when she could not conceived)
Ta yi addu’a (She prayed)
A karshe kuwa tayi nasara (In the end she was victorious)
Sai mu yi addu’a (Let us pray)
Mu kai bukatunmu gaban Ubangiji (Let’s take our needs to God)
Masubi muyi addu’a (Believers let us pray)
Lalle zamuyi nasara (We will certainly win)
[CHORUS]
Mu yi addu’a (Let us pray)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Yan’uwa mu yi addu’a (Brethren let us pray)
Lalle zamuyi nasara (We will certainly win)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Mu yi addu’a (Let us pray)
                                          Yan’uwa mu yi addu’a (Brethren let us pray)
Lalle zamuyi nasara (We will certainly win)
 [VERSE 2]
Ga wannan zamani da muke cikin ta a yau (For this time we’re in today)
Kasha kasha a ko yaushe (Killings everyday)
Yake yake a ko ina (Wars everywhere)
Mutane ana ta mugunta (People keep doing evil)
Kaunar yan’uwa tayi sanyi (Brotherly love grows cold)
Owooo… ayya! Rayuwar yau abin tausayi ne (Live today is a pity)
Sai mu yi addu’a (Let us pray)
Mu roki Allah ya chanja mugaye (Let’s plead with God to change the evil ones)
Ya kuma taimake su suyi rayuwa da ya dace masubi suyi
(And help them to live appropriate Believers act)
Sai mu yi addu’a (Let us pray)
Mu kai bukatunmu gaban Ubangiji (Let’s take our needs to God)
Masubi muyi addu’a (Believers let us pray)
Lalle zamuyi nasara (We will certainly win)
[BRIDGE]
Dan’uwa ban san damuwarka ba (Brother I don’t know what your problem is)
Yar’uwa ban san bukatunki ba (Sister I don’t know what your needs are)
Amma na san babu damuwa da yafi karfin Allah mu
(But I know that there is no problem that is beyond our God)
Dan’uwa ka yi addu’a (Brother you should pray)
Yar’uwa ki yi addu’a (Sister you should pray)
Masubi mu yi addu’a (Believers let us pray)
Lalle zamuyi nasara (We will certainly win)
[CHORUS]
Mu yi addu’a (Let us pray)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Yan’uwa mu yi addu’a (Brethren let us pray)
Lalle zamuyi nasara (We will certainly win)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Yan’uwa mu yi addu’a (Brethren let us pray)
Lalle zamuyi nasara (We will certainly win)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Yan’uwa mu yi addu’a (Brethren let us pray)
Lalle zamuyi nasara (We will certainly win)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Mu yi addu’a (Let us pray)
Yan’uwa mu yi addu’a (Brethren let us pray)
Lalle zamuyi nasara (We will certainly win)
 
Watch Video

About Muyi Addu'a

Album : Muyi Addu'a (Single)
Release Year : 2019
Added By : Sunday Kuje
Published : Aug 14 , 2019

More MR SAK Lyrics

MR SAK
MR SAK
MR SAK

Comments ( 0 )

No Comment yetAbout AfrikaLyrics

Afrika Lyrics is the most diverse collection of African song lyrics and translations. Afrika Lyrics provides music lyrics from over 30 African countries and lyrics translations from over 10 African Languages into English and French

Follow Afrika Lyrics

© 2024, We Tell Africa Group Sarl